KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana dan takarar jam’iyyar NNPP, Abba Yusuf a matsayin wanda ya ...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana dan takarar jam’iyyar NNPP, Abba Yusuf a matsayin wanda ya ...
Banbancin kuri'un dake tsakanin su 45,278. Amma kuma da muka hada yawan kuri'un da aka soke sun zarce 90,000.
Ya ce Umar-Radda ya doke abokin takarar sa Sen. Yakubu Lado-Danmarke na jam’iyyar PDP wanda ya samu kuri’u 486,620.
A sakamakon da aka bayyana zuwa, APC, wato Uba Sani ya samu Kuri'u 78, 659 shi kuma Isah Ashiru ya ...
Ya ce an garzaya da shi asibiti inda likitoci su ka tabbatar da cewa ya rigaya ya mutu.
ADAMAWA TA KWASHI 'YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna
Ƙananan hukumomin su ne Rano, Rogo, Ƙaraye, Wudil, Kunchi da Makoɗa, Tsanyawa da Minjibir.
Sai dai sun ki amincewa da sabon tsarin INEC din, dalilin haka yasa a ka dage zaɓen zuwa ranar Lahadi ...
Da farko ya yi tirjiyar ƙin yarda a kama shi, amma dai a yanzu ya na hannun EFCC kafin a ...
Wasu bayanai sun nuna cewa ita ma NNPP ta na rabon taliya, to amma dai wakilin mu bai tabbatar da ...