DAGA YUNI ZUWA AGUSTA 2023: Yunwa da ƙarancin abinci za su galabaitar da mutum miliyan 25.3 a Najeriya – FAO
Rahoton ya ce 'yan bindiga sun hana manoma fita gona, hakan kuwa ya janyo gagarimar matsalar ƙarancin abinci.
Rahoton ya ce 'yan bindiga sun hana manoma fita gona, hakan kuwa ya janyo gagarimar matsalar ƙarancin abinci.
NBS wadda hukumar gwamnatin tarayya ce, ta ce adadin 'yan Najeriya miliyan 133 ke gaganiya cikin fatara da talauci.
Kasafin 2023 zai sauƙaƙa matsin rayuwar da kasafin 2022 bai magance ba -Buhari
An shafe shekaru masu 'yawa ana yi mana 'yar-burum-burum kan aikin gyaran wutar lantarki a ƙasar nan
Damilola ta ce wata rana ta fita yin cefane inda bayan da ta dawo ta iske kayanta a waje wasu ...
A rana mukan yi cinikin Naira 10,000 sannan a duk ranar da ba mu yi aiki ba mukan yi asarar ...
Aliyu Idris mai shekaru 26 kuma tela, ya ce yana cikin matsalar kuɗi, don haka ne ya yanke shawarar sanya ...
Ya nuna damuwa dangane da yadda ake ƙara samun rata da tazara mai yawa tsakanin masu hali da faƙirai da ...
Blessing ta siyar da Semilore Agoro mai shekara 4 da Deborah Agoro mai shekara 2 akan naira N300,000, naira 150,000 ...
Ƙudirin mu na tsamo mutum miliyan 100 cikin ƙangin talauci a cikin shekaru 10 na nan kan hanya duk kuwa ...