Wike ya nuna Ko-In-Kula ga tawagar sulhu da Atiku ya aika masa can kasar Turkiya in da yake hutu
Amma kuma Atiku ya yi watsi ta rahoton kwamitin wanda gwamnan Benuwai ya shugabanta, ya zabi gwamnan Delta, Okowa.
Amma kuma Atiku ya yi watsi ta rahoton kwamitin wanda gwamnan Benuwai ya shugabanta, ya zabi gwamnan Delta, Okowa.
Atiku ya hamɓare kwandon shawarar da aka ba shi, bayan da ya yi masu alwashin cewa zai yi aiki da ...
An ce sun bindige wani mutumin ƙauye bayan sun tambaye shi hanyar da wurin haƙar ma'adinan, amma ya tsaya ya ...
Wannan jarida ta buga labarin cewa Fayose ya yi iƙirarin Atiku ya ci amanar Wike, don haka ba zai goyi ...
Kabilu da dama a fadin Duniya suna daukar tofawa mutum yawu ko majina a matsayin cin zarafi; kaskantarwa ko kuma ...
Ya roki waɗanda za su raba wa manoma taki su tabbata rabon takinbya kai ga manoman karkara.
Amma lauyan NJC ya ce shari'un da aka yi a baya sun nuna mai shigar da ƙarar na da haƙƙin ...
A yayin ganawar kafin Buhari ya kimtsa ya tashi zuwa ƙasar Portugal, ya shaida masu cewa su yi haƙuri gaskiya ...
Ya ce yana zargin cewa maharan sun zo gidansa domin su yi garkuwa da shi ne amma da basu iske ...
Yakubu ya ce saboda haka mutane su kwantar da hankalin su, INEC ba za ta rufe yin rajistar zaɓe ba ...