‘Yan sanda sun kama ‘yan bangan da suka jibgi barawon babur ya mutu a Gwaram
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu 'yan banga biyu dake da hannu a kisar wani barwon babur a ...
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu 'yan banga biyu dake da hannu a kisar wani barwon babur a ...
Babban Bankin Najeriya ne ya bayyana haka ta bakin Daraktan Tsare-tsaren Biyan Kuɗaɗe na CBN, Musa Jimoh ya bayyana a ...
Ya ce gwamnati ta yi haka ne bisa ga shawarwarin da hukumomin tsaro suka bata domin samar da zaman lafiya ...
Mun jajanta wa ’yan kasuwa, Gwamna da kuma shugaban mu baban mu Sarkin Musulmi a matsayin mu wakilan Shugaban Kasa, ...
Ya kuma ce saboda yadda cutar ke kara yaduwa a jihar, gwamnati na iya daukar wasu mataikai.
Haruna ya yi kira masu irin wadannan gine-gine a jihar da su gaggauta gine su tun da wuri.
Mutum 363 suka kamu da kwayoyin cutar Korona a jihar Kaduna. Anyi wa mutum 2485 gwajin cutar. An sallami mutum ...
Mai ba gwamna shawara kan harkokin yada labarai, Muyiwa Adekeye ya bayyana haka a wata takarda da ya fitar ranar ...
Gwamnatin Kaduna ta canja ranakun zirga-zirgar jama'a daga ranakun Labara da Asabar zuwa ranakun Laraba da Alhamis.
Rahoton ya yi kididdigar cewa an sayi kayan miya na kimanin naira tiriliyan 1.7.