Mutum 9 cikin 10 a jihohin Sokoto, Taraba da Jigawa fakirai ne tuburan – Rahoton NBS byMohammed Lere May 14, 2020 Rahoton ya yi kididdigar cewa an sayi kayan miya na kimanin naira tiriliyan 1.7.