Sunayen sababbin kwamishinonin hukumar zabe da Buhari ya aika majalisa

2

Yau ne majalisar dattijai ta karanta sunayen mutane 27 da shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya aika majalisar domin amincewa da su kwamishinonin zabe.

Ga sunayen:

1. Godswill Obioma, Abia
2. Ibrahim Abdullahi, Adamawa
3. Ahmed Makama, Bauchi
4. James Apam, Benue
5. Mike Igibi, Delta
6. Nwachukwu Orji, Ebonyi
7. Iloh Chuks, Enugu
8. Hussaini Pai, FCT
9. Sadiq Musa, Kaduna
10. Jibrin Zarewa, Kano
11. Asmau Maikudi, Katsina
12. Mahmuda Isah Kebbi
13. Samuel Egwu, Kogi
14. Rufus Akeju, Lagos
15. Mustapha Zubairu, Niger
16. Agboke Olaleke, Ogun
17. Sam Olumekun, Ondo
18. Abdulganiyu Raji, Oyo
19. Riskuwa Shehu, Sokoto
20. Kasim Geidam, Yobe
21. Bello Mahmud, Zamfara
22. Nentawe Yilwada, Plateau
23. Umar Ibrahim, Taraba
24. Emeka Joseph, Imo
25. Obo Effanga, Cross River
26. Francis Ezeonu, Anambra da
27. Briyai Frankland, Bayelsa

Share.

game da Author