Shirye-shiryen miƙa mulki sun kankama gadan-gadan – Sakataren Gwamnatin Tarayya
Sakataren Gwamnatin Tarayya ya bada wanann tabbaci ne a wani taron da ya yi da manema labarai a ranar Talata.
Sakataren Gwamnatin Tarayya ya bada wanann tabbaci ne a wani taron da ya yi da manema labarai a ranar Talata.
Ta yaya Shugaban Ƙasa zai riƙa taya Tinubu kamfen, a yi zaɓe, ya yi nasara sannan kuma ya ce wai ...
Tun da aka rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a 2015, bai taɓa kin bin umarnin kotu ba ko kuma ya ...
Ba za mu sa Ido mu bari bankuna na gasa wa mutanen mu aya a hannu ba. Su ne suke ...
A sani, babu mai haddasa da nasarar da Tinubu ya samu idan aka yi la'akari da ƙalubalen da ake magana ...
Kakakin Yaɗa Labaran 'Yan Sandan Jihar Katsina, Gambo Isah, ya tabbatar wa PREMIUM TIMES kama matasan.
An riƙa bada lamunin a ƙarƙashin wasu ƙananan bankunan tallafa wa masu ƙananan masana'antu, wato 'Microfinance Banks', wato MDBs.
Eh lallai ba a rasa samu ƴan matsalolin da ba a rasa ba, amma hakan ba zai sa a cewa ...
Eh lallai an samu ƴan matsalolin da ba a rasa ba, amma hakan ba zai sa a cewa wai shi ...
Tinubu ya samu ƙiri'u 215 a rumfar Buhari a Daura, Atiku ya samu Kuri'u 51, Ƙwankwaso ya damu 37.