GARGAƊIN INEC GA JAM’IYYU DA ‘YAN TAKARA: Kada ku maida zaɓen ranar Asabar ko-a-ci-ko-a-mutu
Sannan kuma za a samu yawan sunayen 'yan takara a cibiyoyin tattara sakamakon zaɓe da kuma yawan ejan-ejan masu kare ...
Sannan kuma za a samu yawan sunayen 'yan takara a cibiyoyin tattara sakamakon zaɓe da kuma yawan ejan-ejan masu kare ...
Sai dai kuma biyu kaɗai su ka fito takarar a cikin manyan jam'iyyun ƙasar nan guda uku, wato APC, PDP ...
Yanzu dai abin gaba daya ya zama kamar wasan yara. Duka manyan jam'iyyun hudu kowannen su ya ce shine yayi ...
A karshe ya yi kira yan takara su yi koyi ga irin abinda tsohon shugaban kasa yayi, a 2015, da ...
APC ce ta yi nasara a Jihar Ekiti, kuma sakamakon zaɓen jihar ne aka fara bayyanawa a Cibiyar Tattara Sakamakon ...
Shugabannin da ku ka zaɓa ne fa za su jagorance ku a ƙasa da jiha da ƙananan hukumomi har tsawon ...
Kuma ya nuna gamsuwa dangane da yadda ake gudanar da zaɓen ba tare da hatsaniya ko wata shan wahala ba.
A takaice dai, malaman addini ba karamar daraja da girma suke dashi ba a wurin Allah da kuma bayin Allah. ...
Daga cikin ejan-ejan 1,574,301, NNPP ta tura wakilan ta na sa-ido har 176,200 a rumfunan zaɓe daban-daban a ƙasar nan.
Duk wanda ya karɓi kuɗi domin jefawa wani ɗan takara ƙuri'a kuma ya san wannan ɗan takarar ba wai ya ...