JA-IN-JA KAN SABUWAR DOKAR ZAƁE: Buhari da Minista Malami sun maka Majalisar Tarayya Kotun Ƙoli saboda fatawar Sashen 84(12) na Sabuwar Dokar Zaɓe
Buhari da Malami sun shigar da ƙarar tun a ranar 29 Ga Afrilu, inda su ka maka Majalisar Dattawa da ...