
Yayin da Buhari ya amince da kashe wa kan sa naira bilyan 2.6, shi kuma Osinbajo naira millyan 873 ne za a kashe wa ofishin sa.
Wannan sashe ne da za a rika buga labarai da suka hada da rahotanni kan abubuwan da ke faruwa a koda yaushe a fadin kasar nan da duniya baki daya.
Yayin da Buhari ya amince da kashe wa kan sa naira bilyan 2.6, shi kuma Osinbajo naira millyan 873 ne za a kashe wa ofishin sa.
A kasafin 2021 na Najeriya babu abin da za a samar wanda tilas sai Togo, Chadi, Ghana da sauran kasahen birjik sun shigo sun saya tilas.
Kolawole ya kai ziyarar ce tare da rakiyar mataimakin sa, Ahmed Mohammed da kuma wasu ‘yan majalisa daga jihar ta Kogi.
Wani rahoto ya bayyana wasu dalilan da ke kara wa rayuwa tsada a kasar nan, musamman bangaren hauhawar farashin kayan abinci.
Dakta Khalid ya soki kalaman Kuka wanda yayi ranar Kirsimet inda ya ke sukar gwamnatin Buhari da nuna fifiko ga yankin Arewa
Minista Sadiya Farouq ce ta bayyana hakan a wajen bikin ƙaddamar da shirin wanda aka yi a Dutse, babban birnin jihar.
Maharan sun far wa kauyen ranar Juma’a da safe.
An tabbatar da Biden duk kuwa da shigar-kutsen da ’yan jagaliyar Trump su ka yi tare da hargitsa zaman majalisar.
An kammala kashi 40 na aikin daga Kaduna zuwa Zaria, sai kuma kilomita 70 daga Zaria zuwa Kano.
A karshe dai, majalisar dattawa ta amince da kudirin sannan kuma ta aika wa shugaba Buhari domin ya rattaba hannu akai.