
Duk kalaman da za ka yi a kujerar da kake akai, za a jingina shi da shine ra’ayin gwamnatin da kake wa aiki.
A nan za mu rika buga Ra’ayoyin ku domin masu karatu.
Duk kalaman da za ka yi a kujerar da kake akai, za a jingina shi da shine ra’ayin gwamnatin da kake wa aiki.
Babban abin takaicin ma shi ne, irin kalaman da ke fitowa daga kowanne bangar, abu ne da ba zai haifar wa al’ummar jihar Kano da da mai ido ba
Haka ake ta fama amma kuma babu wani da ya fito ya fusata tayi yekuwa ya tunkari fadar Buhari domin a kawo karshen haka ba.
To Alhamdulillah, mu dai mun godewa Allah, da yasa Ganduje da kansa ya fada, kuma duk duniya ta ji, game da irin Sarkin da suke so su samu.
Ana cutar da mutanen Arewa saboda lalacewa da rashin kishin kan mu da mutanen mu da yankin mu
Shin ba Dan arewa bane yake fatan tsiya da bala’i da fitina da tashin hankali da sharri su fadawa yankin sa na arewa ba
Jam’iyyar PDP ya kamata ace ita ce ke caccakar APC a koda yaushe amma sai gashi a cikinta ma arude ‘ya’yan ta suke.
Mu dai fatar mu shine, Allah ya yayi mana canji da wani Malam idan wa’adin wannan Malam din ya cika, Kaduna ta fi birnin Alkahira.
Nayi imani da Allah, wannan bidiyo da ke yawo, mutane da dama sun gan shi, amma da yake wannan mutum dan jam’iyyah mai ci ne, dan gata ne, babu abunda za’ayi, kuma babu wani matakin da za’a dauka!
Wanda kusan adalilin hakan ya janyo ra’ayin maza da mata suka fito sukayi zabe da sa rai akansa, na samun sauki ta ko wace fuska.