PDP ta dakatar da tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayo Fayose da kuma tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Anyim Pius Anyim.
Read moreSu na so ne a halasta noma ganyen wiwi don a riƙa amfani da shi wajen haɗa magunguna da sauran...
Read moreƊan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Datti Baba-Ahmed, ya bayyana cewa "Najeriya ba ta da zaɓaɓɓen shugaban ƙasa.
Read moreMataimakin Hadimin Yaɗa Labarai na Atiku, wato Phrank Shaibu, ya bayyana kiran da Tinubu ya cewa munaficci ne kawai.
Read moreJam'iyyar APC ta ƙi amincewa da sakamakon zaɓen gwamnan Jihar Bauchi, wanda Hukumar Zaɓe ta Ƙasa, INEC ta bayyana cewa...
Read moreHakan na ƙunshe ne a sanarwar da Baturen zaɓen gwamnan johar ya sanar a garin Kaduna ranar Litinin a Kaduna.
Read moreBaturen Zaɓe na Hukumar INEC da ke Kano ya bayyana Abba Kabiru Yusuf na NNPP Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano.
Read moreYa kara da cewa daga cikin masu kada kuri’a 2,172,056 a jihar, mutane 901,513 ne aka tantance suka kaɗa zaben.
Read moreMajiya ta bayyana cewa masu garkuwa sun nemi a biya su Naira miliyan 60, amma daga baya su ka rage...
Read moreYa ce zaratan mayaƙan sun kafsa da runduna Gwamna Bala, kuma gwamnan ya gane cewa sun fi ƙarfin sa, sun...
Read more