
Shekaru biyu kenan da Najeriya ta haramta shigo da shinkafa daga waje, da nufin bunkasa noman shinkafa a cikin kasar nan.
Wannan sashe ne da za mu rika saka labarai harkokin Noma da kudade, baya ga harkokin kasuwanci da cinikayya. Wannan Sashe zai rika kawo muka halin da manoma ke ciki a kasar nan.
Shekaru biyu kenan da Najeriya ta haramta shigo da shinkafa daga waje, da nufin bunkasa noman shinkafa a cikin kasar nan.
Kusan kashi 79% na manoma a Najeriya sun fuskanci matsalar ambaliyar ruwa ko kuma ta fari a cikin shekarar da ta gabata ta 2020.
A Najeriya dai kasar da ta kowace kasa yawan al’umma a Afrika, cikin 1960 an noma masara tan 914,000. Amma cikin 2019 an noma har metric tan milyan 11.0.
Da farko dai ina yin la’akari da irin kasar jihar Jigawa. Kasar da mutum ke yin noma a cikin ta ce ma’aunin hankalin abin da mai noma zai shuka. Domin akwai abin da ko ka kawo ka noma a wata kasar, ba zai yi ba.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 1,204 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Litini.
Fatima ta ce a kasuwa ta ke zuwa ta sayo irin da ta ke shukawa. Amma surikin ta ne ke ba ta irin shinkafar da ta ke shukawa.
Wata mata mai suna Safiya Yahaya, mai shekaru 48 da ‘ya’ya biyu, ta bayyana yadda ta shekara 20 ta na noma a jiihar Kogi.
Nnanna ba karamar jaruma ba ce idan ta shiga cikin ganar ta. Ta na noma masara, doya da sauran kayan gona daban-daban.
Shi kuwa tumatir, NBS cewa ta yi a cikin shekara daya daga Nuwamba 2019 zuwa Nuwamba 2020, farashin kilo 1 ya tashi da kashi 25 bisa 100.
Zainab ta ce babbar matsalar ta shi ne rashin kayan noma na zamani.