Buhari ba shi da zaɓin da wuce Tinubu, idan ma ya zaɓi wani can, Tinubu zai murƙushe shi a zaɓen fidda gwani – Kashim Shettima
Inda ake maganan giwa, ba wurin wasan kiyashi ko tana bane, Tinubu giwa ne, sauran ko duk kiyashi ne, murƙushe ...
Inda ake maganan giwa, ba wurin wasan kiyashi ko tana bane, Tinubu giwa ne, sauran ko duk kiyashi ne, murƙushe ...
Ganin cewa Amaechi ya fito ne daga yankin Kudu maso Gabas, ana hasashen cewa idan Amaechi ya yi nasarar lashe ...
Faisal ya ce yin haka zai taimaka wajen karfafa guiwar mutane wajen amincewa da allurar suma kuma su yadda ayi ...
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ne ya bayyana haka a ranar Talata.
Za mu karbo bashin dala bilyan 7.05(kwatankwacin naira tiriliyan 2.68) a kan farashin kowace dala kan naira 380.
Daga karshe ya roki kasashe su janye karbar kudaden da suke yi ga al'ummar su kafin a kula da lafiyar ...
Mu dubi matsalar rashin tsaro a jihohin Kaduna, Katsina, Sokoto, Zamfara da sauran jihohin mu na arewa!
Amaechi ya bayyana haka a lokacin gagarimin taron kaddamar da bude masana’antar da ke Kajola, Jihar Ogun, a ranar Asabar ...
Najeriya za ta fi sauran kasahen Afrika karfin soja da na makamai
Shugaba Muhammadu Buhari ya dakatar da shirin gina wa Fulani makiyaya rugage.