Asusun Najeriya na kasar waje ya karu da ribar danyen mai ta dala bilyan 1.3
Karin ya samu ne daga kudaden danyen fetur da mu ka samu sanadiyyar farfadowar da tattalin arzikin duniya ya fara ...
Karin ya samu ne daga kudaden danyen fetur da mu ka samu sanadiyyar farfadowar da tattalin arzikin duniya ya fara ...
Buhari ya yi bayanan ne a lokacin bude Shirin Amfani da Gas Gadan-gadan a Abuja, inda ya ke magana kai-tsaye ...
Karancin kudi, ta yadda za ka kasa warware wa kan ka matsalar da ka ke iya warware wa wasu.
Taron, wanda shine karo na uku, an fara shi a ranar 20 ga Nuwamba kuma zai kammala shi a ranar ...
Hukumar Kididdigar Alkaluman Bayanai ta Kasa (NBS), wadda hukuma ce ta gwamnatin tarayya, ta bayyana wannan labari maras dadin ji.
Tsakanin Satumba zuwa Oktoba sa kashi 1.54. Hakan ya nuna rayuwa ta fi tsanani tsakanin watan Satumba zuwa Oktoba fiye ...
Zainab ta ce kasashen duniya na ci gaba da dandana kuncin da su ka fada, wanda barkewar cutar korona ya ...
Buhari ya yi wannan bayani a lokacin da ya ke gabatar da Kasafin 2021 a Zauren Majalisar Tarayya, ranar Alhamis ...
Sannan kuma ya karu zuwa kashi 66.28 idan aka auna da adadin na watannin Afrilu zuwa Yunin shekarar 2019.
Hukumar Kididdigar Alkaluman Bayanai ta Kasa (NBS), mallakar gwamnatin tarayya ce ta bayyana haka a ranar Litinin.