LAƘANIN KAUCE WA DURƘUSHEWAR TATTALIN ARZIKI: Gwamnoni sun nemi a kori ma’aikatan da su ka wuce shekaru 50, a fito da haraji kan talakawa fitik
Gwamnonin sun bijiro da waɗannan tsauraran shawarwari ganin yadda tattalin arzikin Najeriya ke ci gaba da fuskantar babbar barazana.