Dole Sai Kasashen Afrika Sun Koyi Yadda Zasu Rayu Da Cutar Coronavirus Don Kaucewa Yunwa Da Karyewar Tattalin Arziki, Daga Mustapha Soron Dinki
Hakan ne yasa, ana cikin tsakiyar annobar amma Chana tana siyarwa da duniya kayan rigakafi irinsu takunkumin fuska da kayan ...