KISAN GILLAR SOJOJI 17 A DELTA: Yadda aka guntule kawunan soja 14, aka farke cikin su aka fizge zuciyar su
A cikin ra'ayin jaridar mai taken Munin Kisan Gillar Da Tsagerun Delta Suka Yi Wa Sojojin Najeriya, akwai kaɗan daga ...
A cikin ra'ayin jaridar mai taken Munin Kisan Gillar Da Tsagerun Delta Suka Yi Wa Sojojin Najeriya, akwai kaɗan daga ...
Ya ce rundunar sojin sama sun kashe shahararren dan bindiga Ado Aliero a mabuyar sa dake karamar hukumar Tsafe a ...
Sannan rundunar ‘Operation Whirl Punch’ sun kashe ‘yan bindiga uku, sun kama wasu 37, sun ceto mutum 12.
Ya ƙara da cewa Sojojin Najeriya za su ci gaba da ƙara himma da azama har sai sun kakkaɓe Boko ...
Wata rundunar hadin gwiwar sojoji, 'yan sandan mobal da SSS sun kai gagarimin samamen ragargazar tsagerun jami'an ESN, da Kungiyar ...
Jihohin Arewa Maso Yamma sun hada da, Kaduna, Kano, Zamfara, Sokoto, Kebbi, Katsina da Jigawa.
Monguno na kilomita 93 daga Gubio, inda Boko Haram suka kashe mutum 81 a farkon makon jiya.
Har yanzu dai ba a ce komai akai ba kuma gwamnati bata tuhumi wannan tsohon gwamna ba.
Sun kuma ce sojojin sun je kauyen dauke da manyan makamai.
Kauyukan sun hada da Mittiri, Akalli da Arribbari.