• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    ‘Yan sanda sun damke dan shekara 30 din da ya nemi yi wa dattijiya mai shekaru 75 fyade

    Petrol Tankers

    ƊAN KUKA MAI JA WA UWAR SA JIFA: Ƙungiyar IPMAN ta ce ba za ta iya ci gaba da sayar da fetur a garuruwan yankin Igbo ba

    ZARGIN ƘARFA-ƘARFA A SIYASAR ENUGU: Sanata Ekweremadu ya saka takalmin ficewa daga PDP zuwa APC

    An kama Sanata Ekweremadu da matar sa a Landan, bisa zargin yunƙurin cire ƙodar wani ƙaramin yaro

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

KUDU TA DAGULE: Sojoji sun damke babban kwamandan mayakan IPOB, ‘yan rundunar ESN

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 13, 2021
in Manyan Labarai
0
soldiers

soldiers

Mahukuntan Sojojin Najeriya sun bada sanarwar damke mataimakin Kwamandan mayakan tsaron Kudu maso Gabas, wato ESN, mai suna Awurum Eze.

Sanarwar da Kakakin Sojojin Najeriya Mohammed Yerima ya fitar ranar Laraba a Abuja, ta ce an damke Eze mai shekaru 48 a bayan ya tsere daga inda ya boye cikin kauyen su, bayan ya tsere daga wata musayar wuta da sojoji kwanan baya.

Yerima ya ce Eze shi ne mataimakin Ikonso, kwamandan da sojoji su ka kashe kwanan baya a wurin musayar wuta.

Ana munana masa zaton cewa shi na a yanzu ya ke daukar nauyin hare-haren da ake yawan kai wa jami’an tsaro hari.

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin yadda a kwanakin baya aka sara rayuka a farmakin da ESN, tsagerun tsaron IPOB.

Wata rundunar hadin gwiwar sojoji, ‘yan sandan mobal da SSS sun kai gagarimin samamen ragargazar tsagerun jami’an ESN, da Kungiyar IPOB ta kafa.

Hukumar Sojojin Najeriya sun ce daga cikin wadanda aka kashe a farmakin, har da Mataimakin Kwamandan Tsagerun ESN.

Akalla an kashe rayuka 11, ciki har da na jami’an tsaro hudu. Mataimakin Kwamandan ESN na cikin wadanda aka kashe.

Mohammed Yerima wanda shi ne Kakakin Yada Labarai na Sojojin Najeriya, ya fitar da sanarwar cewa an kashe mataimakin kwamandan tsagerun ESN mai suna Ikonson Commander tare da wasu tsageru shida.

Sanarwar mahukuntan sojojin ta ce an kwato zabga-zabgan makamai da kuma motocin sintirin tsagerun ESN, reshen ‘yan bindigar IPOB.

Sanarwar ta ce an kashe soja daya da ‘yan sanda uku. Kuma an kama tsageru da dama.

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin yafda mahara su ka kai wa gidan Gwamna Uzodinma na Imo hari da rokoki.

Wasu mahara da ba a san ko su wane ba, sun kai hari da manyan bindigogi rokoki a kan gidan Gwamna Hope Uzodinma da ke kauyen su, can a Omuma Oru, a Jihar Imo.

Ba Gidan Gwamnatin Jihar Imo aka kai wa harin ba. An kai harin ne gidan da gwamnan ya mallaka da ya gina a garin su.

Maharan sun kai harin a yau Asabar da safe, misalin karfe 9 na safiya.

Sai dai har yanzu ba a san adadin yawan wadanda aka kashe a harin da aka kai wa gidan ba.

Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Imo, Declan Emelumba ya tabbatar da an kai harin, amma ya ce jami’an tsaro sun kori maharan.

“Wasu mahara dauke da manyan bindigogi, a cikin jerin gwanon motoci 15, wajen karfe 9 na safiyar yau Asabar, sun kai hari a gidan Gwamna Uzodinma da ke garin da aka haife shi.

“Sun yi kokarin banka wa gidan wuta, domin har da tsoffin tayoyi cike da mota kirar ‘tipper’ su ka je.

“Sun yi arangama fa jami’an bijilante da jami’an tsaron gidan. Amma an samu asarar rayukan wasu jami’an tsaro biyu. Daya Sajan na ‘Yan Sanda, daya kuma dan bijilante.”

Emelumba ya bayyana cewa sun hakkake wannan hari da aka kai ya na da nasaba da siyasa.

Jihar Imo kamar sauran jihohin Kudu maso Gabas, ta afka cikin rikicin fa ya kazanta sosai, tun bayan harin karya kofar gidan kurkukun Owerri da aka fitar da daurarru sama da 1,800.

An kuma kai wa ofisoshin ‘ysn sanda da dama hari a jihar.

Tags: AbujaKuduNajeriyaNewsPREMIUM TIMESSojojiSoldiers
Previous Post

RUDANIN GANIN WATA: Shawara ta ga Sarkin Musulmi, Daga Khalid Kani

Next Post

An hana ‘yan sanda rakiyar bada kariya zuwa jihohin Abia, Anambra, Enugu, Ebonyi, Imo da Ribas

Next Post
Police

An hana 'yan sanda rakiyar bada kariya zuwa jihohin Abia, Anambra, Enugu, Ebonyi, Imo da Ribas

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Sowore ya bayyana Magashi ɗan takarar mataimakin shugaban kasa na AAC, ya ce sai sun yi ragaraga da Kwankwaso a Kano
  • KABILAR MASSAI: Garin Da Ake Tofawa Mutum Majina Da Yawu A Matsayin Sanya Albarka
  • JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama
  • Atiku ya ci amanar Wike, don haka ba zai goyi bayan kamfen ɗin sa ba -Fayose
  • HARIN JIRGIN ƘASA: Dangin waɗanda aka yi garkuwa da su sun firgita da rahotannin ƴan ta’adda sun kashe mutum ɗaya

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.