Har yau nasarorin Buhari ba su kusa kai nawa ba – Jonathan
Jonathan ya bayyana littafin da cewa kundin soki-burutsu ne kawai.
Jonathan ya bayyana littafin da cewa kundin soki-burutsu ne kawai.
“Abin da mu ke kokarinn yi shi ne kada mu kara farashin kudin harken lantarki a yanzu tukunna.”
Babangida da Obasanjo ne suke da kaso mafi yawa a hannun jarin bankin.
Goodluck Jonathan ya ja kunnen daukacin ‘yan PDP, musamman Babban Kwamitin Gudanarwar jam’iyyar, da su kiyaye da wadansu shawarwari da ...
Bisi ya ce idan har akayi wannan zaben ko waye ya zama dan takara zasu mara masa baya a jam'iyy
Ya ce Buhari ya sauka da ga wannan kujera na minista ya nada wani domin samun nagarta a ma'aikatan.
Jihar Ekiti dai ta na yankin Kudu maso yammacin Najeriya ne, ba yankin Arewa ba.
PDP ta ce Fayose zai iya tsayawa takarar shugaban jam’iyyar PDP na kasa tunda wannan mukamin an bar wa ‘yan ...
Salisu Shinkafi yace sunyi jana’izan mamatan wanda ya hada da mace daya da namiji daya bayan sun kammala yi musu ...
Jonathan ya fadi haka ne a wajen taron jam'iyyar PDP da akayi a Abuja.