ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Hukumar Sadarwa ta Ƙasa ta ƙaryata masu cewa ta za kulle manhajar hada-hadar tura kuɗaɗe a lokacin zaɓe
Sai dai kuma ganin har zuwa yammacin Juma'a, ranar jajibirin zaɓe ba a daina hada-hadar tura kuɗaɗen ba, yanzu hankalin ...
Sai dai kuma ganin har zuwa yammacin Juma'a, ranar jajibirin zaɓe ba a daina hada-hadar tura kuɗaɗen ba, yanzu hankalin ...
Tinubu ya yi wannan bayani a Abuja ranar Asabar, lokacin da aka ƙaddamar da motoci masu ɗauke da tambarin kamfen ...
Sai dai Argungu ya ce batun wai an ɗauki Lawan ɗan takara, ba tabbataccen batu ba ne, domin ba a ...
A ƙarshen wannan watan ne dai za a gwabza zaɓen fidda gwani na dukkan jam'iyyu, inda APC da PDP kowace ...
Ko shi kansa ministan kwadago, Chris Ngige ba bu tabbacin fuk da ya janye takarar ta sa Buhari zai sake ...
Osinbajo ya bada labarin a ranar Laraba, lokacin da ya gayyaci manema labaran da ke Fadar Shugaban Ƙasa su ka ...
Tinubu dai da Buhari duk a jam'iyya ɗaya su ke, kuma ya fito iya ƙarfin sa ya na so APC ...
Musulmi Lauya kuma tsohon Ministan Shari'a, Bola Ajibola ne ubangidan Osinbajo na farko, kafin wani Musulmin, Bola Tinubu.
Haka ya furta a wurin taron wanda mambobin Majalisar Tarayya na Kudu Maso Kudu suka halarta tare da shugabannin PDP ...
Gwamna Yahaya Bello ya ce burin sa shine yaga ƴan Najeriya suna cikin walwala da jin daɗi a ko ina ...