APC: Gwanon da ba ya jin warin jikin sa
Ina irin su Danjuma Goje? Ina Saminu Turaki da ake neman naira biliyan 40 a hannun sa?
Ina irin su Danjuma Goje? Ina Saminu Turaki da ake neman naira biliyan 40 a hannun sa?
Babban Kakakin Yada Labaran Gwamnati ne ya bayyana haka, a cikin wata takarda da ya fitar jiya Labara.
Mustapha Jakolo, tsohon dogarin Buhari ne ya bayyana haka.
Taron dai sun shafe kimanin awa daya su na zantawa, kuma alamu na nuna cewa taron ya yi zafi sosai.
Adamu ya ce akwai kumbiya-kumbiya a harkar gwamnati.
Yayin da marigayi Umaru Musa ‘Yar’Adua ya hau mulki, ya gaji farashin litar man fetur a kan naira 75 da ...
Ko da yake bai ce komai ba akai, ana sa ran zai amince ya tsaya takarar a 2019.
Ya ce kowa bai iya komai ba sai bambadanci, ya na gudun kada idan ya fadi gaskiya a ce ya ...
Jam'iyyu da 'yan takara za su fara kamfen daga 18 ga watan Nuwamba, 2018.
Fayose, ya shaida wa manema labarai daga baya kafin ya bar fadar cewa tuni ya garzaya kotu,