KURI’A, NAIRA KO BINDIGA: Me Zai Yi Tasiri A Zaben Gwamnan Kogi Da Bayelsa?
Bangaren YIAGA mai sa-ido kan shirye-shiryen zabe, mai suna WTV ne ya fito da wannan bayan ya yi wani kwakkwaran ...
Bangaren YIAGA mai sa-ido kan shirye-shiryen zabe, mai suna WTV ne ya fito da wannan bayan ya yi wani kwakkwaran ...
Babban dan adawa dai shi ne Musa Wada, kanen tsohon gwamna Idris Wada na jam’iyyar PDP. Sannan kuma suriki ne ...
SDP ta kori Jerry Gana, ta dakatar da Donald Duke
Hakan ta faru ne a lokacin da ake shirye-shiryen zuwan Gwamna Badaru kamfen a Kazaure.
Wannan ne ya sa Baba-Yusuf ya ce wa SDP da INEC Gana ne halastaccen dan takara.
Ina kalubalantar El-Rufai, Ashiru da duk dan takarar gwamna a Kaduna su zo mu gwabza a muharawa.
Hukumar Zabe na da sauran shiri a gaban ta
Wannan kuwa na nuna maka yadda takarar ke kara zafi sosai kenan.
Shi ko gwamna Aregbeshola ya lashe na sa mazabar.
Shugaban jam'iyyar Buba Galadima ne ya jagoranci wasu daga cikin 'ya'yan kungiyar zuwa wannan zama amince wa da yarjejeniyar.