Kan gungun ‘yan Majalisar jam’iyyun adawa ya rabu, wasu sun koma ɓangaren Kakakin Majalisar da Tinubu ke goyon baya
Bayan mun yi dogon nazari da hangen nesa, mu dai mun yanke shawarar cewa mu na goyon bayan Tajuddeen Abbas ...
Bayan mun yi dogon nazari da hangen nesa, mu dai mun yanke shawarar cewa mu na goyon bayan Tajuddeen Abbas ...
A karshe ya yi kira yan takara su yi koyi ga irin abinda tsohon shugaban kasa yayi, a 2015, da ...
Mutum ne mai kiyaye shiga duk abinda bai shafe shi ba - ba shi da katsalandan ko shish-shigi a lamuran ...
Lamiɗo wanda jigo ne a cikin jam'iyyar PDP, kuma wanda da shi aka kafa jam'iyyar, sannan bai taɓa ficewa a ...
Bangaren YIAGA mai sa-ido kan shirye-shiryen zabe, mai suna WTV ne ya fito da wannan bayan ya yi wani kwakkwaran ...
Babban dan adawa dai shi ne Musa Wada, kanen tsohon gwamna Idris Wada na jam’iyyar PDP. Sannan kuma suriki ne ...
SDP ta kori Jerry Gana, ta dakatar da Donald Duke
Hakan ta faru ne a lokacin da ake shirye-shiryen zuwan Gwamna Badaru kamfen a Kazaure.
Wannan ne ya sa Baba-Yusuf ya ce wa SDP da INEC Gana ne halastaccen dan takara.
Ina kalubalantar El-Rufai, Ashiru da duk dan takarar gwamna a Kaduna su zo mu gwabza a muharawa.