Sarkin wakan Sarkin Kano Naziru ya ajiye rawanin sa
Sarkin wakan sarkin Kano Muhammadu Sanusi, kuma fitaccen mawaki Naziru Ahmad ya sauka daga kujerar sarautar sarkin waka.
Sarkin wakan sarkin Kano Muhammadu Sanusi, kuma fitaccen mawaki Naziru Ahmad ya sauka daga kujerar sarautar sarkin waka.
Kuma idan kun fadi magana to kuyi adalci, kuma koda ya kasance ma’abucin zumunta ne
Bayan tsige sarki Sanusi sai aka kore zuwa Kasar Awe domin ya ci gaba da zama.
Sai dai kuma Sanusi ya garzaya Kotu domin kalubalantar korar sa da aka yi zuwa garin Loko, jihar Nasarawa.
Kwankwaso ya ce shugaba Muhammadu Buhari ya san da maganar tsige sarki Sanusi kuma yana da hannu a ciki.
Kuma abinda aka yi wa Sanusi, abin kunya ne kuma zubar wa mutanen jihar Kano mutunci ne a idanun duniya.
Kuma alhamdulillahi, Sanusi yayi Sarki, yayi shekaru shida akan gadon mulki, kuma har abada ba'a isa a goge sunan sa ...
Gwamnan Kano Ganduje ya zargi Sarki Sanusi da kin mara masa baya a lokacin zaben sa a karo na biyu.
Gwamnatin jihar Kano ta tsige sarkin Kano Muhammadu Sanusi da kujerar mulkin Kano.
Hakan ya biyo bayan kara ne da sarki Sanusi ya shigar ya na kalubalantar wannan bincike da hukumar zata yi ...