RUƊANI: Shugabannin darikar Tijjaniya sun janye nadin Sanusi Lamido jagoran darikar a Najeriya
Manyan malaman darikar Tijjaniya, daga kasashen Afirka da dama sun halarci wannan taron nadi a Sokoto.
Manyan malaman darikar Tijjaniya, daga kasashen Afirka da dama sun halarci wannan taron nadi a Sokoto.
To Alhamdulillah, mu dai mun godewa Allah, da yasa Ganduje da kansa ya fada, kuma duk duniya ta ji, game ...
Abun mamaki, wai su har yanzu wadannan mutane ba su daina maganar Sarki Muhammadu Sanusi II ba. Wai shi saboda ...
Ganduje ya fadi haka a jawabin sa wajen kaddamar da wata sabuwar littafi da aka rubuta kan tsohon shugaban Kasa, ...
Kamar yadda gwamna Ganduje yaso, duk bayan shekara biyu shugabancin majalisar sarakunan jihar zai koma hannu wani sarkin cikin hudun ...
A da can sunce ya cika surutu. Amma duk da yanzu yayi shiru, ba ya magana, basu kyale shi ba.
Sanusi Lamido ya ziyarci Kaduna domin halartar wasu taron wasu hukumomin jihar da gwamnan ya nada shi a jihar wanda ...
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ya ziyarci gwamna El-Rufai
Sanusi ya ce bayar da mukamai ga mutane ta hanyar wanda su ka sani, ko alakar abota, 'yan'uwantaka da kuma ...
Mutum yaji shi baya son kowa ya samu wani abun alkhairi ko wata karuwa sai shi kadai.