Ƙungiyar Fulani Ta Duniya Ta Zabi Khalifah Sarki Muhammad Sanusi II A Matsayin Shugaba, Daga Imam Murtadha Gusau
Saboda haka, muna taya Khalifah Sarki Muhammad Sanusi II murna, Allah ya bashi ikon yin adalci a mulkin sa, amin
Saboda haka, muna taya Khalifah Sarki Muhammad Sanusi II murna, Allah ya bashi ikon yin adalci a mulkin sa, amin
Diramar mai suna "Emir Sanusi: Truth in Time", an nuna ta ne da babban ɗakin taro na 'Yar'Adua Centre, Abuja ...
Amma da yake Allah baya zalunci, kuma ya haramtawa kansa zalunci, kuma ya hane mu da yin zalunci, kuma ya ...
Wasu mutane basu sani ba saboda baka cika son a bayyana abubuwan da kake yi na alkhairi ba, saboda don ...
Kwamishinan Shari'a na Jihar Kano, Musa Lawan ya shaida wa jaridar Solace cewa gwamnatin Kano za ta ɗaukaka ƙara.
Ganduje wanda har yau fatalwar zaɓen 'inkwankulusib', wanda aka ce bai kammalu ba ba ta fice daga cikin ƙwanƙwaman kan ...
Chikere ta ce hukuncin da gwamnatin Kano ta ɗauka bayan tsige Sanusi cikin 2019 ya saɓa wa kundin tsarin mulkin ...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai yayi karin haske game da maganganun dake zagayawa musamman a yanar gizo
Bayan zaben 2019, El-Rufai ya naɗa shi shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin jihar domin ya daɗa jawo shi a jika da ...
Gwamnan jihar Kaduna ya tabbatar wa tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II shugabancin jami'ar Kaduna a matsayin uban jami'ar.