ILIMI: Aisha Buhari ta tallafawa wa yara 60 a Daura
Aisha Buhari ta kira ga iyaye da su maida hankali wajen ilimantar da ya'yansu musamman mata.
Aisha Buhari ta kira ga iyaye da su maida hankali wajen ilimantar da ya'yansu musamman mata.
A karshe shugaban na CAN ya ja hankalin 'yan siyasa da su cika alkawurran da su ka daukar wa talakawan ...
ya yi kira ga malaman Musulunci da su gaya wa shugabanni gaskiya.
Sarki Sanusi ya fadi haka ne bayan sauka da ga hawan Sallah a birnin Kano.
Hukumar ba za ta daga jarabawar 4 ga watan Satumba ba saboda hutun.
Ya kuma yi kira ga mutane da su ba ma’aikatan hadin kai sannan ya bada lambobin waya kamar haka 070022553772 ...
Ministan ya yi tir da munanan kalaman kiyayya ya na mai gargadin masu zuguguta kalaman su kuka da kan su.
Duk da saukin farashin da raguna suka yi kasuwar sai a hankali
Toyin ya ce gwamnati tayi haka ne don ta agaza wa musulmai domin bukin sallah dake tafe.
Idan baka da kudi kada ka ci bashi don yin layya