Yadda rikici ya barke tsakanin Fulani masu cin kasuwa bayan daya daga cikin su ya yi kokarin yin kwacen budurwa
'Yan bindigan sun sako daliban ne bayan iyayen su sun biya wuri na gugan wuri har naira miliyan 60 da ...
'Yan bindigan sun sako daliban ne bayan iyayen su sun biya wuri na gugan wuri har naira miliyan 60 da ...
Dubawa ta sami sakon da aka ce an yada shi a manhajan whatsApp sau da yawa, wanda ke cewa gwamnatin ...
Musulmai 60,000 KADAI za su yi aikin Hajjin 2021, wadanda sun kunshi 'yan asalin kasar Saudiyya da sauran daga kasashe ...
A sanarwar da ministan Abuja ya saka wa hannu, ma zauna cikin gari, za su hallara masallatan Juma'ane da ke ...
Buhari ya yanka ragon layyar sa bayan haka.
Bayan haka ya ce babu ziyarar gaisuwa na ko 'yan siyasa da sauransu a lokacin da ake shagulgulan sallar.
Ya ce masallata su garzaya masallatan dake kusa da su ne su yi sallar Idi maimakon zuwa filin idi.
Gwamantin Tarayya ta bada da ranakun Alhamis 30 ga Yuli da ranar Juma’a, 31 ga Yuli ranakun hutun Babbar Sallah.
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya raba raguna 5000 ga mutanen jihar sa domin layya na babban sallar.
Gwamnati a watan jiya ta janue dokar hana sallar Juma'a a jihar da zuwa Coci ranar Lahadi.