BINCIKE: Yadda kisan Fulani ‘yan cin-kasuwa ya janyo ramuwar-gayya a Filato
Shi dai sakataren kunyar ta Miyetti Allah ya ce sun kai rahoton kisan ga ‘yan sanda.
Shi dai sakataren kunyar ta Miyetti Allah ya ce sun kai rahoton kisan ga ‘yan sanda.
Makarfi ya fadi haka ne a ziyarar neman kuri'u daya kai jihar Filato.
Ana tuhumar Jang da almubazzaranci da kudade a lokacin da ya ke mulkin jihar Filato.
Likitoci a Jihar Filato sun koka kan yadda ma'aikatan asibiti dake yajin aiki ke kawo musu a Jihar.
Wani Mai’unguwa da mutane biyu sun hadu da ajalin su, yayin da wasu mahara suka bindige su a yammacin Lahadi, ...
Bayan haka wasu mutane 3 sun sami rauni a harin.
Ya ce an kona gidaje sama da 15, sannan wasu sun bace.
Kakakin jami’an tsaron Tyopev Terna, ya ce amma dai su ba su tsinci katin sa a ko’ina ba
Idan ba a manta ba a ranar Talatan da ya gabata ne wasu ‘yan bindiga suka far wa mazaunan karamar ...
Mun yi ta kiran jami'an tsaro su kawo mana dauki amma inaa.