KIRA GA BUHARI: Ka zauna a teburin sulhu da Nnamdi Kanu – Inji Obasanjo
Obasanjo ya fadi haka ne da ya ke hira da mujallar Newsweek.
Obasanjo ya fadi haka ne da ya ke hira da mujallar Newsweek.
“Kowa ya shirya, domin Yesu Almasihu na kusa ga dawowa.”
Ka dade a cikin jami’a ka na koyarwa shekaru da dama tun ma kafin a nada ka shugabancin NOUN.
Ya bada misalan hukumomin da Obasanjo ya kafa da su ka hada da EFCC, ICPC da sauran su
A littafin Bamaiyi ya ce Obasanjo ya nemi ganin bayan sa lokacin da yake shugaban cin Najeriya.
“Abun da ya faru ya nuna cewa ba Buhari bane ke ainihin jan ragamar wannan gwamnati.”
Tsarin mulkin da muke bi yanzu bai dace da mu ba
Na gaji da amsa tambayoyi da ga abokanaina a lokacin da nake karami a kauyen mu.
Obasanjo yace Buhari yayi abin azo a gani a tsaon kwanakin da yayi yana shugabancin kasa Najeriya.