Makarfi da Obasanjo sun yi ganawan sirri a Abeokuta

0

Shugaban Kwamitin Riko na Jam’iyyar PDP, Ahmed Mohammed Makarfi ya yi ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a garin Ogun state.

Ko da yake babu wani cikakken bayani game da ganawan, masu fashin baki sun ce ba zai rasa nasaba da siyasar 2019.

Makarfi ya ziyarci Obasanjo ne tare da wadansu jigajigan jam’iyyar.

Sun yi minti 25 suna tattaunawa.

Share.

game da Author