HARƘALLA DA YAUDARA A KWANGILAR MAMBILLA: Tsohon Minista ya zargi Obasanjo da nunke ‘yan Najeriya baibai
A yanzu batun kwangilar ya daɗe ana shari'a tsakanin kamfanin a kotu a wajen ƙasar nan shi da Gwamnatin Tarayya.
A yanzu batun kwangilar ya daɗe ana shari'a tsakanin kamfanin a kotu a wajen ƙasar nan shi da Gwamnatin Tarayya.
Oluwo na Iwo, Abdulrosheed Akanbi, ya yi kakkausar suka ga tsohon shugaban kasar kan abinda ya yi wa sarakunan.
Ba za su gyaru ba, in dai suna karkashin gwamnati ne. Ƴan kasuwa ne kawai za su iya ruke su ...
Omotosho ya ce: "Ya zama wajibi a cikin kwana 7 a bayyana yadda aka kashe wajen dala biliyan 5 da ...
Olujonwo wanda jigo ne shi ma a cikin APC, ya kuma bayyana cewa ya na goyon bayan Tajuddeen Abbas ya ...
OBASANJO YA TAYAR DA TSOHON TSIMI: Ya ce akwai harƙalla a zaɓen shugaban ƙasa, amma a kai zuciya nesa
Matasa da dama sun fara zanga-zanga da tarzoma a wasu jihohi, sakamakon ƙarancin kuɗaɗe da kuma tsada da ƙarancin fetur.
An dai yi wasan me tsakanin tsoffin ɗalibai da su ka haɗa har da Obasanjo, mai shekaru 86 a duniya, ...
Fadar ta ce halayyar da tsohon shugaban ke nunawa kan Buhari, hali ne na dattijon da ba shi da dattako ...
Ya ce da ya ga dama ko ya na da niyyar yin haka ɗin da ake a lokacin, to ya ...