Kashi 40% na matasan Najeriya na tu’ammali da muggan ƙwayoyi -NDLEA
Ta ce wannan adadi na yawan matasa masu shan muggan ƙwayoyi barazana ce babba ga ƙoƙarin da ake yi na ...
Ta ce wannan adadi na yawan matasa masu shan muggan ƙwayoyi barazana ce babba ga ƙoƙarin da ake yi na ...
Da aka tambaye ta dalilin wannan ganganci da ta yi, matar ta ce ta yi haka ne saboda masifar son ...
Muggan kwayoyin da hukumar ta kama sun hada kilogram 14 na Barcadin Codeine, kilogram 355.5 na Flunitrazapem, Exol-5, kilogram 30,
Marwa ya kara jaddada wa gwamnan cewa akalla akwai mutum milyan 4.5 masu tu’ammali da kwaya da Jihar Lagos kadai.
Marwa ya bayyana cewa akalla mutum milyan 4.5 na hada-hadar saye, sayarwa, fatauci da safarar muggan kwayoyi a Jihar Lagos.
An shigo da dilolin kawayoyin ne cikin Najeriya daga Bazin, wadanda sun kai dauri 40, masu nauyin kilogiram 43.11.
Shugaban na NDLEA ya ce za a gurfanar da wanda ake zargin a kotu, da zarar an kammala bincike.
Tun da aka kafa hukumar NDLEA ta rasa ma’aikata 200 a dalilin far musu da mutane ke yi a wajen ...
Hukumar Hana Sha da Safarar Muggan Kwayoyi (NDLEA), ta bayyana wani babban kamu da ta yi na masu ta'ammali da ...
Ya jinjina wa NDLEA da suke gayyato dalibai a lokacin taruka.