• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Tambuwal and Atiku

    FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku

    An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba  sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Hukumar NDLEA ta kama gidajen buredi da ke kwaba garin fulawa da ganyen Wiwi

Aisha YusufubyAisha Yusufu
May 4, 2021
in Labarai
0
An rufe gidajen Buredi 24 a Maiduguri

Hukumar Hana Sha da Fataucin Muggan Kwayoyi (NDLEA) ta ƙama wasu gidajen Biredi dake kwaba fulawar yin buredi da ganyen Wiwi.

Wadannan gidaje sun hada da KNL Lounge dake hangar Lamingo da wanda ke Mining Quarters, Rantya Low Cost estate sannan da Tuscany Lounge dake hanyar Azaki Ave a cikin garin Jos.

Darektan yada labarai na hukumar Femi Babafemi ya sanar da haka ranar Litini a Abuja.

Muggan kwayoyin da hukumar ta kama sun hada kilogram 14 na Barcadin Codeine, kilogram 355.5 na Flunitrazapem, Exol-5, kilogram 30, Diazepam kilogram 2.5, Tramadol gram 370.1 da Pentazocine kilogram 1.5 a garin.

Shugaban hukumar NAFDAC dake jihar Filato Ibrahim Braji ya ce sun kama mutum biyar dake da hannu a safarar wadannan miyagun kwayoyi.

Babafemi ya ce hukumar ta kama wata budurwa mai shekaru 28 Oodo Ndidiamaka dauke da hodar ibilis gram 80.23 da methamphetamine gram 3.81 a Nsukka jihar Enugu.

Shugaban hukumar NDLEA dake jihar Enugu Abdul Abdullahi ya ce hukumar a shirye take wajen ganin ta kamo sauran mutanen dake safaran muggan kwayoyi a jihar.

Bayan haka Babafemi ya ce NAFDAC dake jihar Neja ta kama wani matashi mai shekara 24 Abel Godwin Idio da laifin safaran miyagun kwayoyi a jami’ar koyar da kimiya dake Minna.

Ya ce hukumar ta gano cewa Abel na safaran miyagun kwayoyin Arizona da loud a cikin makarantar inda yake boye miyagun kwayoyi a cikin takardu yana siyar wa dalibai a Jami’ar.

Babafemi ya ce an kama Abel a Gidan Kwano dake kusa da Jami’ar ranar 30 ga Afrilu.

Ya ce hukumar ta kama wasu mutane biyu Yahaya Joshua da Yahaya Audu dake safaran muggan kwayoyi a jihar.

Babafemi ya ce an damke wadannan mutane ranar 1 ga watan Mayu a hanyar Mokwa-Jebba dauke da wiwi kilogram 32.

Shugaban hukumar NDLEA Buba Marwa ya jinjina namijin kokarin da shugabanin hukumomi hukumar dake jihohin Neja, Enugu na kokari da suke yi domin kawo karshen safarar muggan kwayoyi a jihohin su.

Tags: AbujaIbrahimNajeriyaNDLEANewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Ko a biya naira miliyan 100 ko mu kashe daliban Greenfield duka ranar Talata – Gogarman masu garkuwa da mutane

Next Post

‘Yan sanda sun karbo shanu 300 daga hannun ‘yan bindiga a Zamfara

Next Post
Dole A Dakatar da Kashe Ƴan Arewa a Kudu -Gwamna Matawalle

'Yan sanda sun karbo shanu 300 daga hannun 'yan bindiga a Zamfara

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ƴan siyasa suka yaudare ni na tattara kuɗaɗen da na tara tsawon rayuta suka tsiyata ni – Tsohon Shugaban ‘Yan Sanda
  • Ina ta ya Atiku murnar nasarar da ya samu a zaɓe, sai dai yana da jan aiki a gaba – Tinubu
  • ƘURUNƘUS: Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP
  • ZAƁEN FIDDA-GWANI: Cin hancin da ‘deliget’ za su karɓa a hannun ‘yan takara zai ƙasa dagula matsalolin da ƙasar nan ke fama da su -Sheikh Gumi
  • FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.