NDLEA ta kama dan Najeriya da ya hadiye kullin hodar ibilis 92 a filin jirgin saman Abuja
"Hukumar ta gano cewa Kwasare dan asalin karamar hukumar Kware ne, jihar Sokoto amma yana zaune a Goron Dutse jihar ...
"Hukumar ta gano cewa Kwasare dan asalin karamar hukumar Kware ne, jihar Sokoto amma yana zaune a Goron Dutse jihar ...
Hukumar ta ce cikin gidajen har da rukunin gidaje sukutum, wato estate da kuma gingima-gingiman kantinan hada-hadar zamani, wato Plazas.
Hukumar ta kama Ijabula a Yola jihar Adamawa yayin da hukumar ke caje mutane da motoci a kan hanyar Legas ...
NDLEA ta ce an samu nasarar yin wannan samamen kamun manyan 'yan ƙwayar tare tafiya tare da sojoji wajen yin ...
Mu na so ya kasance ba a riƙa naɗa 'yan ƙwaya kan manyan muƙamai ba. Abin takaici ne a bai ...
Bayan makonni uku da kwaso katan 197 waɗanda aka haɗa da kayan 5 suka tashi katan 202, an ƙiyasta kuɗin ...
Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta kori ƙarar da dakataccen Mataimakin Kwamishinan 'Yan Sanda Abba Kyari ya maka Hukumar NDLEA.
Muhammad Nur ya ce idan ma ta kama, wasu lokutan har rakiya jami'an NDLEA ke yi wa dillalan ƙwayar". Haka ...
Idan ba a manta ba Kyari na cukuikuye har yanzu cikin badaƙalar cin hanci, almundahana, zamba da yaudara wanda rikakken ...
Shugaban Hukumar NDLEA, Buba Marwa ya bayyana cewa akwai mutum akalla miliyan biyu dake ta'ammali da muggan kwayoyi a jihar.