NDLEA ta kama hodar ibilis da wasu haramtattun kwayoyi da aka shigo da su Najeriya daga Brazil da Canada
Marwa ya hori jami’an hukumar su ci gaba da kokari domin ganin an kawar da sha da safarar muggan kwayoyi ...
Marwa ya hori jami’an hukumar su ci gaba da kokari domin ganin an kawar da sha da safarar muggan kwayoyi ...
Ya yi kira ga mutane da su rika kula da mutanen da suke hulda da su musamman wadanda ba su ...
Idris-Ahmad ya kara da cewa Shugaban hukumar Buba Marwa ya amince a gina sabbin ofisoshi biyu a jihar domin ci ...
Abin da zai ba ka tsoro shine yadda sai a irin wannan lokaci na Kirismeti kwayoyi irin haka ke yawaita ...
An daidaita da fataken ƙwayoyin da NDLEA za a ƙwace wasu kadarorin su ɗungurugum, waɗanda su ka haɗa da mota ...
Idan ba a manta ba, a cikin makon jiya hukuma ta damke wasu mashahuran masu safarar hodar ibilis na kasa ...
Kuma dukkan su ƴan kungiyar gaggan masu safarar muggan kwayoyi ne na duniya da ake ta bibiya ana neman a ...
"Hukumar ta gano cewa Kwasare dan asalin karamar hukumar Kware ne, jihar Sokoto amma yana zaune a Goron Dutse jihar ...
Hukumar ta ce cikin gidajen har da rukunin gidaje sukutum, wato estate da kuma gingima-gingiman kantinan hada-hadar zamani, wato Plazas.
Hukumar ta kama Ijabula a Yola jihar Adamawa yayin da hukumar ke caje mutane da motoci a kan hanyar Legas ...