Gwamnatin ta kafa kwamiti don kididdigar adadin yawan mata da yara dake mutuwa a kasar nan
Bincike ya nuna cewa mata 145 masu shekaru 15 zuwa 45 ne suke mutuwa a dalilin matsalolin haihuwa.
Bincike ya nuna cewa mata 145 masu shekaru 15 zuwa 45 ne suke mutuwa a dalilin matsalolin haihuwa.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Wannan mummunar abu ya faru ne ranar Laraba gidan su dake unguwar Egan-Igando, jihar Legas.
An nuno hotunan ne kwanaki kadan bayan da sojojin suka karyata labarin kisan da Boko Haram suka yi wa sojoji ...
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Jami'an NSCDC tare da wasu mutanen gari suka ceto wadanda suka sami raunuka
Gobarar ta tashi ne a gidan wani direba dake aiki a gidan gwamnatin a daren Talata.
Kungiyar Miyetti Allah tace zuwa yanzu, gawa 60 ne suka irga.
"Duk da haka ba a tabbatar da irin cutar da mutanen suka kamu da shi ba domin an birne su ...
Ya ce an kai gawawwakin mutanen da suka rasu Damon ajiye gawa na wani asibiti da ke Yauri.