Za a raba wa jihohi da Abuja naira milyan 100-100 domin cigaba da ayyukan dakile Korona – Minista Ehinare
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 543 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Laraba.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 543 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Laraba.
Ministan harkokin kasashen waje, Geoffrey Onyeama, ya bayyan kamuwa da kwayoyin cutar Korona ranar lahadi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya hana Ministoci tsige Shugabannin Hukumomi da Ma'aikatun Gwamnatin Tarayya.
An tabbatar da cewa ya je niyya ce kasashen waje, ya dawo da Coronavirus a Najeriya.
Ko a lokacin sai da Kungiyar Likitoci ta Kasa ta nuna rashin goyon bayan shigo da 'yan Chana din.
Ban san ko ana biyan ma'aikatan lafiya dake aikin coronavirus alawus ba, ko ba a biyan su
Na'uran ba da iska na'ura ce dake taimaka wa wanda ya kamu da coronavirus iya yin mumfashi yadda ya kamata.
Sannan kuma za a rika tabbatar da cewa kudaden na zuwa aljifan wadanda suka kamata su amfana da su.
Ku duba ku gani, matasan da suka fi dukkan matasan duniya kudi, wadanda 'yan shekara 21 zuwa 31 ne, ba ...
Ya ce dokar FCT ce ta haramta wa masu Keke NAPEP hawa manyan titina, saboda gudun hatsari da motoci masu ...