• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Samuel Ortom

    Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

    An kara wa ma’aikatan jinya na jihar Yobe albashi

    Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Ministan Abuja ya yarda cewa korar KEKE NAPEP daga Abuja ya haifar da kunci

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 17, 2019
in Labarai daga Jihohi
0
Keke Napep Abuja

Keke Napep Abuja

Minsitan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Muhammad Bello, ya yarda da cewa korar masu Keke NAPEP daga wasu yankunan cikin Abuja da aka yi, na daga cikin hukunci mai tattare da kunci da tsaurarawa da gwamnatin FCT ta yi a karkashin sa.

Sakatarenn Yada Labarai na Ministan Abuja, Anthony Ogunleye ne ya bayyana haka, a lokacin da Ministan ke damka wa Zaman hada-ka na Majalisar Dattawa da Tarayya Kasafin FCT na 2020.

Ya ce dokar FCT ce ta haramta wa masu Keke NAPEP hawa manyan titina, saboda gudun hatsari da motoci masu wucewa a guje.

Ya ce wannan kuwa babbar barazana ce ga ababen hawa da kuma fasinjojin da ke ciki gaba daya.

Sai dai kuma Minista Bello ya ce ya na sane da wahalar da masu hawan motocin haya ke sha sanadiyyar korar masu Keke NAPEP daga Abuja.

Ya ce gwamnati na nan na kokarin fito da hanyoyin saukake wadannan wahalhalu.

Idan ba a manta ba, PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin yadda aka fatattaki masu Keke NAPEP daga Abuja, kuma ta nuna irin halin kuncin da jama’a ke ciki da kuma yadda korar ta su ta janyo wata sabuwar matsalar dagulewar kazanta a Abuja.

Yadda Aka Fatattaki Masu Keke NAPEP Daga Abuja
Hukumar Babban Birnin Tarayya, Abuja ta bayyana cewa ta tirsasa wa masu baburan A Daidaita Sahu da aka fi sani da Keke NAPEP ficewa daga Abuja.

Kakakin Yada Labarai na Ministan Babban Birnin Tarayya, Anthony Ogunleye ne ya bayyana haka a yau Litinin, a cikin wata sanarwa.

Ya ce an kafa kwamitin jami’an tsaro daga fannonin tsaro daban-daban, wadanda aka dora wa alhakin fatattakar masu baburan Keke NAPEP daga Abuja.

Kimanin makonni uku kenan da aka fara hana su zirga-zirgar daukar fasinjoji a cikin Babban Birnin Tarayya, Abuja.

Kafin a yi wannan fatattakar dai, masu Keke NAPEP na dauko fasinjoji da Mahadar Titin da ke daidai kamfanin Dantata and Sawoe a Garki, su bi ta Kasuwar Garki, su zarce har Area I, Area 2, Area 3 da UTC da kuma Area 10.

Akwai sauran unguwanni da dama da aka amince masu Keke NAPEP su yi aiki, musamman katafariyar unguwar nan, Gwarimpa da sauran su.

Sai dai kuma tun bayan da aka fara korar su, masu Keke NAPEP sun kaurace wa birnin Abuja.

Wakilin mu a ranar Larabar da ta gabata ya ga yadda masu baburan Keke NAPEP ke tururuwar kaura daga Abuja zuwa Arewa.
Wadannan matasa, wadanda kusan kashi 99 nisa 100 duk ‘yan Arewa ne, tuni suka fara komawa Kaduna da Kano da Zariya da Funtuwa da sauran manyan garuruwan Arewa.

Sai kuma wakilin mu ya yi ta bakin da dama daga cikin su, wadanda suka rika nuna rashin jin dadin wannan kora da aka yi musu.

“Wannan wane irin rashin adadlci ne? An san za a kore mu kuma aka nemi kuri’un mu a lokacin zabe?

“Wace irin gudummawa ke ba mu bai wa gwamnatin Buhari da APC ba? Wasun mu da dama kauyukan su suka rika tafiya domin kawai su yi zabe, don mu kayar da PDP.

“Gaskiya ni dai da na san za su kore mu, to ba zan zabi APC ba. Domin babu irin zagin da ba a yi wa gwamnatin APC, ana ce ma ta gwamnatin mayaudara, amma mu na kare ta. To a yau dai ta tabbata cewa abin na su akwai yaudara.”

Wani mai suna Kabiru ne ya rika wannan bambamin, a lokacin da wakilinmu ya zanta da shi, a daidai Kasuwar Garki, kan hanyar sa ta zuwa kauyen Apo daga can ya zarce ta Galadimawa Junction, ya kewaya ta Area I.

Wani mai suna Salisu da ya ce shi ma dan APC, ne, amma yanzu yay age hoton Buhari daga Keke NAPEP din sa, cewa ya yi, “ni abin da ma ya fi ba ni haushi, duk matasan Arewa ne aka kora. Yanzu haka ni kunyar komawa Kano na ke yi, saboda ‘yan adawa dariya za su rika yi min.”

Sai dai kuma sanarwar ta amince su rika yin haya garuruwan da ke nesa da Abuja, kamar Nyanya, Kurudu, Orozo, Karshi, Bwari, Kubwa, Lugbe, Gwagwalada, Kwali, Abaji da kuma cikin manyan rukunin gidaje, wato ‘estates’.

An Ki Cin Biri An Ci Kare

Sai dai kuma sanadiyyar korar masu Keke NAPEP daga Abuja, masu tsoffin motocin taxi da ake kyamar shiga a Abuja, a yanzu kuma su ne suka cika titinan da a da masu Keke NAPEP ke bi.

Yawancin irin wadannan motocin, dauki-ajiye suke, yi, abin da a Abuja ake cewa along, ana biyan su naira 100 kowane fasinja.

Da yake aka sarin motocin duk tsoffi ne, a yanzu haka wasu manyan titinan Abuja cunkus suke da irin wadannan motocin, wadanda idan wasu suka taso, za ka yi tunanin daga bola aka kwaso su.
Sannan kuma wasu dandazon ‘yan kwaya masu kamashon lodi daga wasu wurare, duk a yanzu sun shigo Abuja, da sunan yi wa masu motocin lodi.
A da kuwa wadannan ‘yan kwaya sun fi yin zazu da bulkarar su can a garuruwan da ke wajen Abuja.

Tags: AbujaHausaKekeLabaraiMinistaNajeriyaNAPEP
Previous Post

Majalisar Dattawa za ta amince Buhari ya kara jido bashin dala bilyan 30 –Lawan

Next Post

HATTARA DAI BUHARI: Kasafin 2020 Dankare Yake Da Gidoga Da Harkallar Naira Bilyan 264

Next Post
Buhari and Ahmed Lawan

HATTARA DAI BUHARI: Kasafin 2020 Dankare Yake Da Gidoga Da Harkallar Naira Bilyan 264

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ZAƁEN GWAMNAN KANO: Gawuna, ɗan takarar APC ya rungumi ƙaddara, ya taya Abba Gida-gida na NNPP murna
  • Shirye-shiryen miƙa mulki sun kankama gadan-gadan – Sakataren Gwamnatin Tarayya
  • ZARGIN MALLAKAR GIDAJE 14: EFCC ta ɗaura igiya a ƙugun Gwamna Yahaya Bello, ta fara wasan-kura da shi a cikin kotu
  • Idan gwamnati ta dakatar da tallafin mai ‘Subsidy’ za rika siyan litar mai N400 a Najeriya – PENGASSAN
  • INEC za ta yi zaɓukan da ba su kammalu ba a ranar 15 ga Afrilu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.