HARKALLAR MAKAMAI: Ana neman cikon harsasai 780 a hannun Amosun-‘Yan Sanda
Kwamishinan 'Yan Sandan Oyo, Bashir Makama ne ya bayyana wa Sufeto Janar Muhammed Adamu haka
Kwamishinan 'Yan Sandan Oyo, Bashir Makama ne ya bayyana wa Sufeto Janar Muhammed Adamu haka
Manyan jami’an tsaro na Najeriya sun cika da mamakin yadda Amosun ya shigo da makaman
Ya kara da cewa ya yi tunanin adana su a Gidan Gwamnati ne domin aka jami’an tsaro su rika amfani ...
Boko Haram sun kashe kwamandan sojojin Najeriya da wasu sojoji da dama
Kwastan sun kama harsasai 4,375 da kwalaben kodin 1,160
Kwamitin Shugaban Kasa Kan Raba Al’umma da Kananan Makamai a Gusau, ya lalata makamai har guda 5,870.
Kakakin Rundunar ‘yan sanda na kasa, Jimoh Moshood, ya lissafa sunayen wadanda aka kama din da kuma makamai da aka ...
Wai kuma su ne ke zargin gwamnatin Jonathan da cirar kudade ba kan ka’ida ba. To su kuma fa?”
Buhari ya sa hannun kamfatar makudan kudade har naira biliyan 360
Ya ce an tsaurara matakan tsaro har da ta sararin sama a yankunan.