RIKICIN CINIKIN MAKAMAI TSAKANIN NAJERIYA DA AMURKA: An riƙe wa Najeriya Dala miliyan 8.6, an ɗaure dillalin makamai a Kurkukun California
Tun bayan ƙwace kuɗaɗen dai Amurka ta ƙi sakin kuɗin bisa dalilan cewa an nemi a sayi makaman ba bisa ...
Tun bayan ƙwace kuɗaɗen dai Amurka ta ƙi sakin kuɗin bisa dalilan cewa an nemi a sayi makaman ba bisa ...
Bugu da ƙari kuma yayin da ake fama da 'yan awaren Biafra', a Kudu Maso yamma can ma masu rajin ...
Mutuwar Shugaban Chadi Idris Deby za ta iya dagula matsalar tsaro a kasashen da ke makwautaka da kasar, kamar Najeriya.
Kakakin rundunar Gambo Isah ya sanar da haka a zantawa da yayi na manema labarai ranar Litini
Tuni dai Majalisar Tarayya ta kafa Kwamitin Binciken wadanda su ka yi wa biliyoyin dalolin kudaden makamai luguden wuta
An damke Haruna Yusuf da ‘ya’yan sa biyu, bisa zargin sana’ar garkuwa da mutane da kuma dillancin muggan makamai.
Shugaba Muhammdu Buhari ya amince a kafa Cibiyar Dakile Bazuwar Manya da Kananan Makamai. Mashawarci a Bangaren Tsaro, Babagana Monguno ...
An samu rahoton kwararar bakin makiyaya dauke da muggan makamai
Har yanzu dai ba a ce komai akai ba kuma gwamnati bata tuhumi wannan tsohon gwamna ba.
'Yan sanda sun Kama yaron da ya shirya ayi garkuwa dashi Iyayensa su biya kudin fansa