EFCC za ta dira kan wadanda suka saci kudin Najeriya suka boye a Ghana – Magu
Magu ya ce EFCC ta hada kai da takwarar ta da ke kasar Ghana, domin aikin kwato wadannan makudan kudade.
Magu ya ce EFCC ta hada kai da takwarar ta da ke kasar Ghana, domin aikin kwato wadannan makudan kudade.
An yi ta kallubalantar sa cewa ya yi wa mutane shiru, tun da shi dai ba likita ba ne.
Cin hanci da rashawa sun fi kowace irin cuta yi wa mutum illa da lahani a duniya.
Haka dai jaridar Sahara Reporters ta buga a jiya Litinin.
An daura Auren Mahmood Ribadu a masallacin Annur dake babban birnin tarayya Abuja.
Mai Shari'a ya bada belin sa a kan kudi naira milyan daya. Da kuma mutum daya da zai tsaya masa.
Tsoron EFCC ya sa gwamnoni sun daina shirya dabdala, bushasha da ragabza
Magu ya yi wannan bayini ne a yayin da ya ke jawabi a kan cin hanci da rashawa a wurin ...
Hukumar Tantance Kwangiloli ta Kasa ce ta shirya taron a ranar Litinin a Abuja.
Shugaban Hukumar Hana Rashawa da Laifukan Zambar Kudade, EFCC, Ibrahim Magu, ya bayyana nasarorin da EFCC ta samu a fannin ...