Kotu ta hana Gwamnati sake bayyana sunan Secondus a cikin barayin kudin Najeriya
A yau kuma Lai shi ne mai bayyana sunaye, har da na wadanda shari’ar su ta na kotu.
A yau kuma Lai shi ne mai bayyana sunaye, har da na wadanda shari’ar su ta na kotu.
Babban Kakakin Yada Labaran Gwamnati ne ya bayyana haka, a cikin wata takarda da ya fitar jiya Labara.
Baya-bayan nan dai an saki wasu har su 400 da ake tsare da su a barikin sojoji na Kainji.
Maimakon, haka Lai ya ce, gwamnatin ce ma ke dari-dari da kafafen yada labarai domin sun taso ta a gaba ...
Najeriya ba cikin halin yaki ko cikin rikice-rikice ta ke ba.” Haka jami’in yada labaran sa, Segun Adeyemi ya bayyana.
Ai yanzu an daina turo wani ko wata daga sama don a bashi mukami.
Bayanan da Lai Mohammed ya yi sun biyo bayan wani furucin da jam’iyyar APC ta yi cewa Gwamnan na Ekiti, ...
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Dalilan Yin Musayar ‘Yan Boko Haram Da ‘Yan Matan Chibok
Lai ya karyata rade-radin da ake ta yadawa wai rashin lafiya ne ya sa Buhari bai halarci zaman na yau ...
‘yan siyasa ne kawai suke amfani da irin wadannan kalamai domin ingiza mutane da tada zaune tsaye a kasa Najeriya.