Obasanjo ya zama ma’aikacin Jami’ar da ake karatu daga gida, NOUN
Obasanjo zai yi aiki ne a ofishin makarantar dake jihar Ogun.
Obasanjo zai yi aiki ne a ofishin makarantar dake jihar Ogun.
Ya ce zai cigaba da yin bincike kan sauran magungunan da yake aiki a kai.
Daya ya rasu nan take.
Hukumar makarantar ta rufe jami'ar daga yau Litini.
“An kira karamin sakin layi na 2, a matsayin na 3.” Kenan na 3 aka rubuta, maimakon na 2.
Ta kasance farfesa a fannin Turanci, kuma 'yar asalin Adazi-Ani, cikin karamar hukumar Ani-Ocha, a Jihar Anambra.
Sauran dalilan sun hada da...
wannan mulki na shugaban jami’ar mai ci yanzu, zai ci gaba da kasancewa ya kara daga martabar ilmi a jami’ar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta rufe sashen jami'ar dake kudancin Kaduna din ne saboda rikicin da akayi ta samu a yankin ...
A watan da ya ga bata ne gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da kafa wani sashe na jami’ar jihar a ...