EKITI: Na bar Gwamna Fayose da Allah ya yi masa hisabi -Fayemi
Gwamna mai jiran gado ya na bayani ne dangane da irin tulin bashin da ya ga gwamnatin Fayose ta bari.
Gwamna mai jiran gado ya na bayani ne dangane da irin tulin bashin da ya ga gwamnatin Fayose ta bari.
Atiku ya ce dukkan zargin da ake yi masa karairayi ne kawai marasa tushe da makamar hujjoji kawai.
Kafin rasuwar sa, Ojo ya yi aiki a matsayin sakatare da tsohon gwamnan jihar, Segun Oni.
Ya ce zaben gwamnan jihar Ekiti da ya gabata kwanan baya, an samu ‘yan takara 37.
"Da a ce PDP ta yi irin wannan haukan a 2015, ai da su yanzu ba su hau kan mulkin ...
Farfesa Yakubu ya bayyana haka ne yayin da ya ke jawabi a wurin sauraren rahotannin da kungiyoyin sa-kai wadanda suka ...
Hada hukumar ta bayyana a cikin wata takarda da kakakin hukumar Malam Mohammed Haruna ya sa wa hannu.
A lokacin da ya ke tafiya a kasa zuwa fadar basaraken, jama’a sun rika bin sa suna jinjina masa.
Fayose dai zai mika mulki ne a hannun Fayemi, wanda dama a hannun sa ne ya karba cikin 2014. Zai ...
Daga cibiyar tattara sakamakon zabe a ofishin INEC aka yi aringizo ga APC