“Ina taya ka murna Fayemi, Jama’ar ka sun yi maka halacci” – Inji Obasanjo
Duk da dai Obasanjo baya tare da Jam'iyyar APC, a wannan zabe dai yayi APC ne.
Duk da dai Obasanjo baya tare da Jam'iyyar APC, a wannan zabe dai yayi APC ne.
Abin da kamar wuya sai dai kuma mai aukuwa ta auku domin tunu hukumar zabe har ta bayyana Fayemi a ...
Wannan magan babu gaskiya a cikin sa.
An dai tabbatar da cewa a wurare da yawa cewa jam'iyyar da tafi raba kudi ne aka fi zaba.
Za mu kawo muku cikaken rahoton abin da zai wakana daga farko har karshe tare da hotuna da bidiyo dalla-dalla.
Shugaban jam’iyyar Uche Secondus ne da kan sa ya jagoranci zanga-zangar.
Idan kuma ka saci akwatu ka nemi shekawa a guje, za mu ragargaza maka kafafu kawai.
Tiyagas din da aka rika jefawa ya sa tilas Fayose ya yi sauri ya koma cikin ofis
Sun yi mamakin yadda aka tura ‘yan sandan saboda zaben da za a yi rana daya
Su na kulla min sharrin cewa wai ban yi komai a kan rikicin ba, saboda ni ma Bafulatani ne.