Jami’an Hukumar EFCC sun kai farmaki gidan Danjuma Goje
Danjuma Goje tsohon gwamnan jihar Gombe ne.
Danjuma Goje tsohon gwamnan jihar Gombe ne.
Ali Ndume yace har yanzu bai iya gano laifin da yayi ba da majalisar ta dakatar dashi.
Shin idan za mu tambayi juna, daga cikin wadanda aka kame a shekaru biyun nan, mutum nawa ke kurkuku?
Gaba daya kudin an kiyas tasu akan Naira Biliyan 13.
Hukumar ta kara da cewa ta sami nasaran kama mutane 2 da sukayi dakon kudin.
Alkalin ya kara da cewa mai karar ba shi da wata hujja kuma ba shi iko a karkashin kowace doka ...
Buhari shi kadai ba zai iya yaki da cin hanci da rashawa ba
Yanzu dai sai dai a kara turo sunan wani kuma.
An samo kudaden ne gidansa da ke Kaduna.
Ita Enang ya ce sau uku ana kiransa daga wasu kafofin domin samun tabbacin hakan.