Da yamman Alhamis din nan ne Jami’an Hukumar EFCC suka kai farmaki gidan tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Danjuma Goje.
Wani mazaunin unguwan ya sanar mana cewa har zuwa karfe 6: 08 na yamman nan jami’an suna cikin gidan sanatan da ke garin Abuja.