EFCC ta kama ‘yan damfarar da suka nemi yi wa Bello Koko damfarar Dala miliyan 1 da sunan Shugaban EFCC
An ce sun nemi a ba su Dala miliyan 1, domin su rufa masa asiri, su tashi su fita, ba ...
An ce sun nemi a ba su Dala miliyan 1, domin su rufa masa asiri, su tashi su fita, ba ...
Kotun wadda ta bayyana wannan umarni a ranar Talata, ta ce ya zama wajibi Yahaya Bello ya miƙa kan sa ...
Majiya ta shaida wa PREMIUM TIMES cewa EFCC ta ƙwato Naira biliyan 3.180 cikin kuɗin, daga hannun 'yan ƙaƙudubar.
Ta ce, a 2015 akwai shugabannin ƙananan hukumomi 355 a jihohi 19, a wata ƙididdiga da Invectus Africa ta yi.
Bayan hukumar ta binciki ƙorafe-ƙorafe 23,287, ta gabatar da guda 5,376 a kotu, inda aka kama wasu mutane da kamfanoni ...
Kakakin EFCC Wilson Uwujaren ya tabbatar da labarin mutuwar jami'in na su, sai dai ya ce su na jiran sakamakon ...
Ta ƙara da cewa kwamitin zai yi bincike tare da bayar da shawarar hukuncin da ya kamata a ɗauka kan ...
Sai dai shugaban na EFCC ban fayyace adadin nawa daga cikin kuɗaɗen aka ƙwato daga hannun 'yan siyasa da manyan ...
An tuhumar sa da zargin aikata laifuka 16, kamar yadda wannan jarida ta ji daga bakin da ba ya ƙarya ...
Sau da dama idan an kama manyan ɓarayin ɗanyen mai, don rashin kunya sai hukumomi su ƙi bayyana ko su ...